iqna

IQNA

rattaba hannu
Tehran (IQNA) A ranar Asabar din nan ne ministan harkokin wajen kasar Omani ya bayyana rashin amincewar kasar na daidaita alaka da gwamnatin sahyoniyawan tare da yin kira da a warware matsalar Palastinu cikin adalci.
Lambar Labari: 3487354    Ranar Watsawa : 2022/05/28

Tehran (IQNA) Mutanen kasar Moroko sun gudanar da zanga-zanga a birane daban-daban domin tunawa da zagayowar shekara guda da kulla alaka da gwamnatin sahyoniyawa.
Lambar Labari: 3486720    Ranar Watsawa : 2021/12/23

Tehran (IQNA) wakilan gwamnatin Taliban da na gwamnatin Amurka za su koma teburin tattaunawa a birnin Doha na kasar Qatar.
Lambar Labari: 3486601    Ranar Watsawa : 2021/11/24

Tehran (IQNA) Bankin raya ayyukan ci gaba na musulunci ya saka hannun jari na dala miliyan ashirin da biyar a Najeriya.
Lambar Labari: 3486277    Ranar Watsawa : 2021/09/06

Tehran (IQNA) Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa nan ba da jimawa ba takunkuman zalunci da aka kakaba kan Iran za su kawo karshe.
Lambar Labari: 3485878    Ranar Watsawa : 2021/05/05

Tehran kungiyar Hamas ta yi Allawadai da kakkausar murya kan shigar da kayan kasuwancin da Isra’ila take samarwa zuwa kasar hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3485543    Ranar Watsawa : 2021/01/10

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Kuwait ta sanar da mutuwar sarkin kasar a yau bayan fama da rashin lafiya.
Lambar Labari: 3485230    Ranar Watsawa : 2020/09/29